If you're looking for Cabbage Roll recipe, look no further! We provide you only the perfect Cabbage Roll recipe here. We also have wide variety of recipes to try.
When you comprehend the essentials of cooking, it can be such a releasing as well as awarding experience to develop a merely delicious dish or baked item. The scents in your home and the faces of the people who you share it with are invaluable. We hope this Cabbage Roll dish will certainly provide you some idea for you to become a phenomenal chef.
Cabbage Roll Recipe
You can cook Cabbage Roll using 15 ingredients and 12 steps. Here is how you achieve it.
Ingredients of Cabbage Roll :
Use medium cabbage.
Use Flour (1 cup).
Provide Bread crumbs.
Provide Carrot (4 mediums).
You need to prepare Green pepper (1 big).
Prepare Onion (2 big).
You need to prepare Red pepper (2).
Use Mint powder.
Provide Spices.
Provide Curry.
Prepare Seasoning.
Prepare Salt (pinch).
Use Suger (tbspn).
You need Olive oil (4 tbl spn).
Use Egg (2).
Cabbage Roll instructions :
Da farko za'a tankade flour a ajiyeta a gefe, a yayyanka albasa shima a ajiyesa gefe, a sami bread crumbs shima a ajiyesa gefe guda.
A yayyanka green pepper shima a ajiyesa gefe haka red pepper shi kuma a jajjaga sa a ajiye sa a gefe ko kuma shima in kinaso zaki iya yayyankawa, sai carrot shima a yayyaka a dan tafasa sama sama a ajiyesa shima gefe yasha iska.
Uwar gida zatasa olive oil nata ko kuma ordinary man gyadan ta a pan kaman 4 tlb spn in yayi zafi sai ki juye albasanki a ciki yadan fara soyuwa don yayi kamshi, in albasan tadan yi mituna sai a juye duka kayan hadin a ciki wadanda muka lissafo a sama a ci gaba da juyasu tareda spices din da seasoning, curry, mint powder da dan salt kadan.
Idan sun dan soyu sai ki kada kwai kaman guda 2 sai ki juye a ciki ta ko ina, sai ki rufe da murfi ki barsu sudan hada jikinsu ki rage wutan.
Idan yadan fara soyuwa sai ki bude kisa chokali mai yatsu kidan faffasa kinsan kwan zaisa su kama jikinsu, to sai kidan dagargazasu, zakiga sun dan sassake kaman yadda huto na biyu ya nuna. Daga nan sai a sauke a ajiyesa a gefe yasha iska.
Zaki daddaye cabbage din silla silla, a wanke sa ya wanku sai a zuba a tukunya a daura a wuta.
Bayan ya nuna sai ki cire wannan gum din na bayan me tauri da wuka a hankali karki taba jikin cabbage din sai ki ajiyesa akan chopping board dinki ko wani abu mai fadi sai ki dan buda sa.
Sai ki dauko wannan kayan hadin da kika ajiye yasha iska ki zuba a gefen cabbage din sai ki nannade sa.
Kota ina ki rufe har gefen.
Ki kawo flour dinki da kika tankade ki zuba seasonings, suger and salt, ki kwaba da ruwa amma yadanyi kauri kwabin.
Sai ki dau wannan nadin cabbage din ki tsoma a cikin hadin flour din ki juya sa sai ki cire kisa a cikin bread crumbs ki jujjuya ya rufe flour din sai ki cire.
Ki tsoma sa a mai ya soyu yadanyi ja sai ki cire a man. Masha Allah cabbage roll ya gamu sai ci, za'a iyayin breakfast dashi asha da tea ko asha ang drink of choice. Enjoyyyyy😙😙😙.
A wonderful, home-cooked meal is the kind of thing everybody bear in mind. Making use of these Cabbage Roll recipe to boost your food preparation is the same as a professional athlete who maintains training-- the a lot more you do it, the far better you obtain, find out as much as you can around cooking. The more recipe you have, the better your dishes will taste.
If you find this Cabbage Roll recipe helpful please share it to your friends or family, thank you and good luck.